Physinews:From the little I can understand from the
information shared by Zuma Times in Hausa,a young soldier named Umar
Isyaku invited 4 of his colleagues to beat his neighbour Lawan Muhammad
in Wailari.They beat him with guns.After beating him,they told him
nothing will happen.Army in Bukavu Barracks says it has captured four of
the soldiers.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should
please explain more....
'Soja Ya Gayyato Abokan Aikinsa Don Lakada Wa Makwabcinsa Duka
Daga Abubakar Haruna Galadanchi
Click here if you have small manhood and you want it big,toothache,Pains,Gonorhea for man,Woman and Other Skin Disease see how you can resolve it by clicking here
Lawan Muhammad matashi ne mazaunin Unguwar Wailari inda wani soja mai suna Umar Isyaku ya gayyato wadansu abokansa sojoji su hudu suka lakada masa duka saboda shi Lawan Muhammad ya gaji da yadda sojan ya ke dawowa gida tsakar dare kuma ya ke damunsa da lallai ya taso ya bude masa kofa duk kuwa da cewar shi sojan yana da matarsa.
Wannan furuci da Lawal
ya yi fa bai wa matashin sojan dadi ba inda ya gayyato abokan aikinsa da
bindigogi suka casa wannan duk da rashin lafiya da ya ke fama da shi a
lokacin tare da masa barazanar komai zai iya faruwa da shi dan kuwa su
fa ba kanwar lasa bane lamarin da ya sa suka tara masa na jaki.
Sai dai rundunar soja da ke Bukavu Barracks ta ce ta kama mutum hudu daga cikin wadannan sojoji kuma shi wancan matashin soja Umaru Isyaku ba`a Kano ya ke aiki ba amma sun alkawarta nemo shi tare da bi wa mai hakki hakkinsa'
READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY Let Us Pin Your Adverts On Our 300k Facebook group with over 3000+ daily member request Click HERE To Confirm Group To Contact Us Call On 08105183899 or send us mail to jamiuolatoye@yahoo.com
'Soja Ya Gayyato Abokan Aikinsa Don Lakada Wa Makwabcinsa Duka
Daga Abubakar Haruna Galadanchi
Click here if you have small manhood and you want it big,toothache,Pains,Gonorhea for man,Woman and Other Skin Disease see how you can resolve it by clicking here
Lawan Muhammad matashi ne mazaunin Unguwar Wailari inda wani soja mai suna Umar Isyaku ya gayyato wadansu abokansa sojoji su hudu suka lakada masa duka saboda shi Lawan Muhammad ya gaji da yadda sojan ya ke dawowa gida tsakar dare kuma ya ke damunsa da lallai ya taso ya bude masa kofa duk kuwa da cewar shi sojan yana da matarsa.
Sai dai rundunar soja da ke Bukavu Barracks ta ce ta kama mutum hudu daga cikin wadannan sojoji kuma shi wancan matashin soja Umaru Isyaku ba`a Kano ya ke aiki ba amma sun alkawarta nemo shi tare da bi wa mai hakki hakkinsa'
READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY Let Us Pin Your Adverts On Our 300k Facebook group with over 3000+ daily member request Click HERE To Confirm Group To Contact Us Call On 08105183899 or send us mail to jamiuolatoye@yahoo.com
WE LOVE TO HEAR FROM YOU PLEASE DROP YOUR COMMENT BELOW: