Physinews:According
to the information shared by Rariya in Hausa,a man named Umar Abdulaziz
was allegedly tortured to death by soldiers in Adamawa state after a
lady named Fatima accused him of stealing her phone.I am not very good
in Hausa.Our Hausa readers should please explain more.Below is the Hausa
narration of the story....
READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY
Click
here if you have small manhood and you want it
big,toothache,Pains,Gonorhea for man,Woman and Other Skin Disease see
how you can resolve it by clicking here
'LABARI CKIN HOTUNA
Sojo Ya Kashe Wani Matashi Saboda Zargin Ya Satarwa Budurwarsa Waya
Rahotanni sun nuna cewa wannan saurayi mai suna Abdulaziz Umar soja ne ya azabtar da shi har ya yi sanadiyar rasa ransa a garin Ganye dake jihar Adamawa, doming wai budurwar sojan mai suna Fatima ta tuhume shi da sace mata wayar salula.
Hakan ne ya sa budurwar ta kira sojan suka kamo shi suka tafi da shi suka yi ta gana masa azaba, bayan sun fahinci cewa ba zai rayu ba sai suka dauko shi suka yar da shi a kofar gidansu, anan yan uwansa suka daukeshi suka kai asibiti, inda nan rai halinsa'

|
READ HOW YOU CAN TURN N500 TO N500,000 WITHIN A MONTH USING FACEBOOK CLICK HERE TO READ FULL OPPORTUNITY
WE LOVE TO HEAR FROM YOU PLEASE DROP YOUR COMMENT BELOW: